
Wani Bidiyo Tauraron fina-finan Hausa, Raba Gardama ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
An ganshi a wajan tarone tare da abokan aikisa, Amal Umar da kuma Maryam Shuaib.
Ya mikawa Maryam hannu dan su gaisa amma sai ta dukar da kanta kasa, ta ki yadda.
Wasu sun rika cewa, Ashe Raba Gardama Dan iskane da dai magangani masu kama da hakan.
Inda wasu kuma suka ce Maryam ta ki bashi hannune saboda a idon Duniyane.