Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: A yayin da Kiristoci ke fitowa da irin asarar Ràyùkàn da suka yi a Najeriya, suma wasu Musulmai sun fara fitowa da Asarar Ràyùkàn da suka yi a Jos dan jawo hankalin kasar Amurka

Musulmai a garin Dadin Kowa dake Jihar Filato sun fara fitowa da nuna irin Ta’asar da Kiristoci sukawa musulmai na Khisa.

Mutanen garin sun fito sun bayyana Khisan musulmai sama da 20 da aka yi a garin da sauran asarar rayuka.

Hakanan sun nuna kaburburan mamatan inda suke neman a musu Adalci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Me magana da yawun Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana wata babbar Karama ta malamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *