Friday, December 5
Shadow

Kuma Dai: A yau Lahadi an Dàwùkè mata 20 a jihar Sokoto

Shahararren dan Tiktok Nura Yarima yayi Ikirarin cewa an sace mata 20 a jihar Sokoto a yau Lahadi 23 ga watan Nuwamba.

Ya bayyana haka ne a shafinsa na Tiktok.

Yace ‘yan Bindiga ne suka sace matan a Barnawa dake Wurno a jihar ta Sokoto.

Karanta Wannan  Kotu Ta Tasa Keyar Wasu Mutane Biyar Zuwa Gidan Yari A Kano Saboda Awakinsu Sun Ci Shukar Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *