Tuesday, November 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Ba’amurkiya ‘Yar shekaru 68 ta auri matashi dan shekaru 25 a Najeriya

Wata mata ba’amurkiya me shekaru 68 ta zo Najeriya ta auri matashi dan shskaru 25.

Matar tace a shafin facebook suka hadu inda tace ya fara liking wani comment da ta yi ne inda daga nan suka fara magana.

https://www.youtube.com/watch?v=CNCGYAsOv9g?si=yCtzO2upWK8DXlTD

Tace ta taso daga kasarta tazo Najeriya suka hadu da masoyinta kuma yace yana sonta.

Karanta Wannan  Mahàifì Ya Dauŕe Ķaŕamiñ Ďansa Da Añkwa Tare Da Kòna Shi Saboda Yana Zuwa Wajen Mahaifiyarsa Da Ya Sake Ta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *