Ga kuma kari:
Wanda ya farka cikin dare, sai yace:
“Lailaha illallah, Wahdahu la sharika lahu, lahul mulku wa lahul hamdu, wa huwa ala kullu shai’in qadir, walhamdulillah, wasubhanallahi, walailahaillallahu, wallahu akbar, wala haula wala quwwata illa billah”
Sannan yace Allahummagfirli, ko yayi kowace irin Addu’a, Annabi, Sallallahu Alaihi Wasallam yace Allah zai karba masa.
Hakanan idan yayi Alwala yayi Sallah to za’a karbi sallarsa.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
Muna godiya