Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Dan Byndyghà ya dìrkàwà jami’an tshàrò biyu na kasar Amurka Albàrùsaì a kusa da fadar Shugaban Amurka kuma dun sun Shyekye

Rahotanni daga kasar Amurka na cewa wani dan Bindiga ya dirkawa jami’an tsaro biyu harsashi a kusa da fadar shugaban kasar ta Whitehouse.

Kuma duka sun rigamu gidan gaskiya dalilin hakan.

Shima dai an kamashi kuma ya ji rauni.

Rahotanni sun ce a daan kulle fadar Whitehouse din ta dan wani Lokaci amma daga baya an bude ta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Masu zagin mu akan wai yanzu bama wa'azi me zafi irin wanda muke yi Lokacin mulkin Goodluck Jonathan basu da wuta basu da Aljannah kuma basu da Siradi>>Sheikh Kabir Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *