Friday, December 5
Shadow

Kylian Mbappe yayi Hatrick a cikin Mintuna 7

Tauraron Real Madrid, Kylian Mbappe ya ci kwallaye 3 rigis a mintuna 7.

Ya ci kwallayen ne a wasan da suka buga na Championships League da Olympiacos gaba daya a wasan kwallaye 4 yaci, shine dan wasa na farko da ya ciwa Real Madrid kwallaye 4 a mafi kankanin lokaci a wasan Champions league 1 tun bayan Cristiano Ronaldo.

Wannan Hatrick din tasa itace ta biyu mafi sauri da aka ci a cikin kankanin lokaci ta farko itace wadda Moh Salah yace a wasan Liverpool da Rangers.

Karanta Wannan  Daya daga cikin matasan da 'yan Bìndìgà suka kashe a Maru jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *