
Wani malamin Addinin Islama daga yankin Yarbawa ya bayyana cewa, akwai wata aya a Qur’ani da idan aka karantata ake bacewa.
Malam yace lokacin yana makaranta da yake shi gwanin zuwa latti ne ya sha karantata ya wuce ba tare da an ganshi ba.
Saidai bai fadi ayar ba.