Kalli Bidiyon: Bilal Villa ya nuna Bidiyon Tsyràìchy da ake cewa na tsohuwar Budurwar sa ne, Amani, inda ya bayyana ra’ayinsa akai
by Bashir Ahmed
Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya nuna Bidiyon tsiraicin da ake cewa na tsohuwar budurwarsa, Amani ne a wani Live da yayi a Tiktok.
Bilal yace ba’a yiwa budurwar tasa adalci domin kowa saidai zagi, babu wanda ya zaunar da ita ya ji menene ke damunta ko ya ja mata kunne kan abinda ke faruwa.
Ya bayyana cewa ba wai yana goyon bayan ta bane akan lamarin ba ko kuka yace Bidiyon gaskiyane ko ba gaskiya bane.