Malamin Addinin Islama, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya mika sakon ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Malam ya bayyana cewa yana fatan Allah ya jikansa yasa ya huta.