
Makarantar Horas da sojoji ta Najeriya, NDA ta sanar da fara daukar sabbin matasa masu sha’awar aikin soja.
Sanarwar tace a gobe, Juma’a idan Allah ya kaimu za’a bayar da dama dan fara neman shiga makarantar.
Hukumar ta sanar da hakane ta shafinta na sada zumunta.