
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana aniyarsa ta hana ‘yan kasashe Matalauta zuwa kasar Amurka cirani.
Yace wannan hanin zai yi shine na dindindin.
Ya bayyana hakane Ranar Alhamis a wani sako da ya fitar na shirin bukukuwan karshen shekara.
Shugaba Donald Trump na daga cikin tsarinsa na hana baki shiga kasar Amurka.