
Wata matashiya daga jihar Sokoto ta yi Allah wadai da masu gidajen haya saboda tsadar da gidajen hayar suka yi.
Tace matasa basa iya yin aure saboda tsadar gidajen haya a Sokoto inda tace gidan haya sai daga Naira Miliyan 1 zuwa sama.
Ta ce hakan yasa ‘ya’yan talakawa da yawa sun koma Mazinata inda tace dan haka in Allah ya yarda masu gidajen haya suma sai ‘ya’yansu sun koma mazinata.