
Me magana da yawun Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Daha Al’Azhari ya bayyana cewa, malam ya bayyana musu sanda zai bar Duniya tun yana raye.
Yace ya gaya musu hakane tun kusan shekaru 10 da suka gabata.
Ya bayyana cewa malam ya bayyana musu cewa ba zai zarta shekaru 102 a Duniya ba. Yace kuma hakan ta tabbata inda yace watanni kadanne suka rage bai karasa hakan ba.
Yace wannan ba karamar karama bace.