
Tauraron Mawakin Najeriya, Davido yayi amfani da wani hoto a shafinsa na X.
Hoton na dauke ne da abinci me kyan gani.
Saidai an gano hoton ba nashi bane a Google ya dakkoshi.
Bayan gano hakan an rika masa tsiya ana cewa bai kamata yawa masoyansa karya ba.