
Masana Kiwon Lafiya sun bayyana damuwa da cewa, akaai yiyuwar cutar kanjamau ta yadu a sosai a Najeriya saboda an rage raba Kwaroron Roba.
Masana sun ce Kwaroron robar shine hanya mafi sauki ta hana kamuwa da cutar ta Kanjamau.
Majalisar Dinkin Duniya tace an samu raguwar raba Kwaroron roba da kaso 55 cikin 100 a Najeriya