Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon ganawar Sowore da Sheikh Abduljabbar a yayin da ya kai masa ziyara gidan yari

Dan fafutuka kuma mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya kaiwa malamin Darika da aka kulle, Sheikh Abduljabbar ziyara a gidan yari.

Ya bayyana hukuncin da akawa Abduljabbar da cewa na siyasa ne inda yace suna neman a sakeshi da gaggawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sarkin Ingila ya shiryawa shugaba Tinubu Liyafar cin abinci ta musamman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *