
Wannan malamin yayi zargin cewa, da cuwa-cuwa aka tara jama’ar da suka taru a wajan jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Ya bayyana cewa kuma da wuya a samu mutane adalai 40 a cikin mutanen da suka taru a waja jana’izar malamin.
Yayi zargin cewa duk ‘yan Bindigar dake Arewa maso yamma ‘yan darika ne inda yace an ga hotuna shehunan darika a jikin bindigun ‘yan Bindigar.