
Tauraron kafafen sada zumunta kuma wanda ke ikirarin fafutuka, VDM ya bayyana cewa kaso 80 na ‘yan Bindiga masu yaren Hausa ne daga Arewacin Najeriya.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda ciki hadda ‘yan uwansa ‘yan Kudu da yawa sun mayar masa da raddi.