
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta fito ta kare Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa kan zargin cewa Samha ta fitar da Bidiyon tsiraici.
Sadiya Haruna tace Karya akewa Samha dan bata zuwa Abuq tana rabashi kuma bata Video call da maza.
Sadiya tace Samha ‘yar Kasuwa ce kuma ba za’a taba ganin Bidiyon tsiraicin ta ba.
Samha dai ta saka wani Bidiyo ne inda ake ta cece-kucen cewa tsyrara take amma tace karya ake mata akwai kaya a jikinta.