Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan na Shiga matsala, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ne ke fitowa ya bani kariya ya bani taimako>>Inji Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, idan ya shiga matsala, babu malamin dake fitowa ya bashi kariya ya bashi taimako sai Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Yace hakanan ko da konawarsa kan sarauta yasan Addu’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ce.

Ya bayyana hakane yayin da yaje ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Karanta Wannan  ‘Jihohin arewa huɗu ne kawai suke biyan mafi ƙarancin fansho na N32,000’

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *