
Matashi ya zargi sanata Ned Nwoko da biyansu kudi su Kàshè tsohuwar matarsa, Regina Daniels.
Matashin yayi zargin cewa, Sanata Ned Nwoko ya biyasu Naira Miliyan 5 dan su Kàshè matar tasa.
Saidai yace shi ya kasa aikata hakan shine ya fito Duniya yake tonawa sanatan Asiri.