Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan kana da dan uwa a aikin soja ka sakashi a Addu’a, abinda muke fuskanta yayi Mùnìy, ko bacci bamu iyayi da dare saboda Fàrgàbà>>Wannan Sojan ya koka

Sojan Najeriya ya koka da cewa, kalubalen da suke fuskanta a yanzu yafi na ko yaushe, yace basa iya bacci da dare saboda fargaba.

Ya bayyana cewa yana kira ga ‘yan Najeriya, duk wanda yasan yana da dan uwa a aikin Soja ya rika masa addu’a dan lamarin da suke fuskanta ya Kazanta.

@officialhumblesoldier

Replying to @army.legend1694 say a prayer for the military 🪖 personnel 🙏#officialhumble #army #soldier @officialhumblebackup

♬ original sound – OFFICIAL-HUMBLE
Karanta Wannan  Shugaban kasar Kamaru me shekaru 92 Paul Biya ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *