Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan Fulani na Shan Yabo saboda jinjinawa shugaba Tinubu yayi kan zabo Janar Christopher Musa ya bashi ministan Tsaro

Dan filani daga jihar Zamfara yana ta shan yabo bayan da ya bayyana farin ciki da jinjina ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya dauko janar Christopher Musa ya bashi mukamin Ministan tsaro.

An fulanin yace da Muhammad Badaru ya ajiye mukamin ministan tsaro yayi tunanin an ya za’a samu kamarshi kuwa?

Yace amma da ya ga an dauko Janar Christopher Musa kuma sai ya ji dadi dan yasan ya cancanta.

https://www.tiktok.com/@isiyaku.majo1/video/7579294139284507922?_t=ZS-91wWUs9lsp7&_r=1
Karanta Wannan  Dangantaka ta yi tsami sosai tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da na Israela, Benjamin Netanyahu, shi kuma Trump baya son raini dan haka yace zai amince da kasar Falasdinawa ya ga tsiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *