
Janar Christopher Musa ya sha rantsuwar fara aiki a matsayin ministan tsaro.
Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan.
Hakan na zuwane kwana daya bayan da majalisar dattijai ta amince dashi a matsayin Ministan tsaron bayan shugaba Tinubu ya aike mata da sunansa.