Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon ‘yan Arewa daban-daban da suka je cirani jihohin Inyamurai da yarbawa aka kamasu aka ce Tshàgyèràn Dhàjì ne

A ‘yan kwanakinan kamen ‘yan Arewa Hausawa da fulani na karuwa a jihohin Yarbaw da Inyamurai.

Ana kama wadanda yawanci ‘yan ciranine ana makala musu sunan garkuwa da mutane.

Saidai da yawan ‘yan kudun dake shahi akan wadanda ake kamawan na bayyana cewa ya kamata a tsananta bincike dan wadanda ake kamawa din basa kama da masu garkuwa da mutane.

Lamarin dai ya jawo zazzafar muhawara a kafafen sadarwa.

https://twitter.com/MFaarees_/status/1996271281671385142?t=ocMhMwwzvF9p541Rj0VJFQ&s=19
https://twitter.com/DrOzitababy/status/1996259267578327213?t=rY8c5tzGEQyd3XIwn_SJJQ&s=19
Karanta Wannan  Kuma Dai: Shugaban Kungiyar dalibai ya maka dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da Shugaban DSS da shugaban NTA a kotu inda yake neman a biyashi diyyar Naira Biliyan 38.3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *