Wednesday, April 8
Shadow

Wata Sabuwa: Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno sun bude gidan Rediyo suna yada shirye-shiryensu da yarukan Hausa, Kanuri, da Turanci

Rahotanni daga jihar Borno na cewa kungiyar dake ikirarin Jihadi ta ÌŚWÀP ta fadada ayyukan gidan rediyonta inda take yada shirye-shiryenta da yarukan Hausa, Kanuri, da Turanci.

Saidaj ba kaitsaye gidan Rediyon ke aiki ba, suna dauka ne sai a rika turawa kamar yanda ake tura waka ko fim, kamar yanda masanin harkar tsaro, BrantPhilip ya ruwaito.

Ya kuma wallafa Sautin muryar daya daga cikin shirye-shiryen kungiyar da aka nada wanda aka yadashi da Turanci.

Wannan lamari dai ya zowa mutane da mamaki inda da yawa suka rika tunanin yaushe Kungiyar har ta samu nutsuwar yin abubuwa haka?

Karanta Wannan  Ki kiyayi kanki ki janye zargin da kikewa dan mu in ba haka ba wallahi zamu durkusa mu gayawa Allah ya mana maganinki>>Matan Inyamurai dana Niger Delta suka gargadi Sanata Natasha Akpoti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *