
Tsohon Tsageran Naija Delta, Mujahid Asari Dokubo ya gargadi Rev. Ezekiel Dachomo da ya kuka ds kanshi kan karairayin da yake cewa anawa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.
Ya gargadi faston da cewa ya daina tsinuwar da yakewa mutane dan shi idan ya mai tasa ba zai kwana ba.
Ya zargi Faston da jawo hankalin kasar Amirka zuwa Najeriya da karyar wai anawa Kiristoci Khisan Kyiyashi.
Yace Tinubu ba zai taba bari a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi ba a Najeriya.