Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka Zargi wata Fastuwa da sayar da mai wanda tace duk wanda yayi amfani dashi yana hana Tshàgyèràn Dhàjì su sàcè mutum

Wannan Fastuwar ta dauki hankula bayan da aka zargeta da sayar da wani mai Wanda tace duk wanda yayi amfani dashi, ‘yan Bindiga ba zasu yi garkuwa dashi ba.

An ganta tana karbar kudi tana bayar da man a cocinta.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa akwai salon damfara a lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ana ta kiran jami'an tsaro su kama wannan malamin biyo bayan kalaman da yayi akan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *