Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan Kaina shiyasa na daina daukar Mace a matsayin sakatariya>>Inji Fasto Adeboye

Malamin Kirista Pastor Adeboye ya bayyana cewa, ya daina daukar mace a matsayin sakatariya.

Yace dalili kuwa shine lokacin kamin ya samu shiriya, yasan wanene shi.

Yace wani lokacin yakan kai har karfe 3 na dare yana aiki, kaga kuwa idan ya dauki sakatariya mace akwai matsala.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar Kannywood, Fatima Hussain Cikin kuka tare Alhinin abinda akawa daliban makarantar mata ta jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *