Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wani dan Najeriya da ya makale a tayar jirgin saman dake shirin tafiya kasar Amurka

Rahotanni sun bayyana cewa, wani dan Najeriya ya makale a tayar jirgin saman dake Shirin tafiya kasar Amurka.

Saidai an lura dashi kamin jirgin ya tashi kuma an kamashi.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1998798464654680220?t=aX64Q2JtOfQ7JnQ6z6vw8g&s=19
Karanta Wannan  HOTO: Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya gana da shugaban Æ™asa Bola Tinubu a fadar shugaban Æ™asa da ke Abuja ranar Litinin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *