Monday, December 15
Shadow

Kaso 35 cikin 100 na ruwan Najeriya ne kadai sojojin ruwa suke iya tsarewa, sauran Kamfanoni masu zaman kansu aka dauka aka baiwa kwangilar aikin>>Inji Sowore

Dan Gwagwarmaya kuma dan siyasa, Mawallafin Jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, Sojojin Ruwan Najeriya kaso 35 cikin 100 ne kawai na ruwan Najeriya suke iya tsarewa.

Ya bayyana cewa, sauran wasu kamfanoni ne masu zaman kansu aka baiwa suke kula da tsaron ruwan kasar.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yake magana akan gazawar jami’an tsaron Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Wani abu ya fado saman kan Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a fadar Gwamnatin Kano yana tsaka da jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *