
Tauraron mawaki na Arewa da yafi yin waka yana taba mata, Soja Boy ya bayyana cewa, Duk Duniya babu Munafiki kamar Bahaushe.
Yace Bahaushene yafi kowa fadin Allah a baki amma babu Allahn a zuciyarsa.
Ya bayyana hakane a wata hira ta musamman da aka yi dashi.