Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda motocin yakin neman zaben Gwamnan Jihar Gombe na Sheikh Isa Ali Pantami suka bayyana

An hango motocin yakin neman zaben gwamnan jihar Gombe na Malam Isa Ali Pantami sun fara bayyana.

Bidiyon motocin ya bayyana a kafafen sada sumunta inda ake ta sam barka.

Karanta Wannan  Ka bude iyakoki a kaiwa Falasdiynawa Tallafin kayan Abinci>>Donald Trump ya gayawa Benjamin Netanyahu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *