Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda motocin yakin neman zaben Gwamnan Jihar Gombe na Sheikh Isa Ali Pantami suka bayyana

An hango motocin yakin neman zaben gwamnan jihar Gombe na Malam Isa Ali Pantami sun fara bayyana.

Bidiyon motocin ya bayyana a kafafen sada sumunta inda ake ta sam barka.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ji yanda wani dan Najeriya ya Damfari shugaban kasar Amurka, Donald Trump kudin da suka kai kwatankwacin Naira Miliyan 460

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *