Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Qasar Burkina Faso ta nuna manyan Maqamanta

Bidiyon ya bayyana wanda aka ga kasar Burkina Faso dake rike da sojojin Najeriya 11 da jirgin samansu C-130 tana nuna makaman data mallaka.

Kasar kuma ta gargadi Najeriya kada ta kai masa wargi dan itama ba kanwar lasa bace.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tun ba'a binneshi ba? Anata sukar me magana da yawun Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Bayo Onanuga saboda Munin abinda ya fada akan Buhari yayin da gawar Buharin ke kan hanyar zuwa Najeriya daga Ingila, Ji abinda yace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *