Friday, December 19
Shadow

Da Duminsa: A karshe dai kasar Burkina Faso ta sako sojojin Najeriya 11 data kama

Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Burkina Faso ta sako sojojin Najeriya 11 data kama a kwanakin baya biyo bayan ganawar sulhu da aka yi tsakanin wakilan gwamnatin Najeriyar dana Burkina Faso.

An sako sojojinne bayan da suka shafe kwanaki 9 a hannun kasar ta Burkina Faso.

Zagazola Makama yace wani dake da masaniya kan lamarin ne ya sanar dashi hakan.

Karanta Wannan  Najeriya da Saudiyya sun ƙulla yarjejeniyar yaƙi da miyagun ƙwàyòyì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *