Friday, December 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ake ta tururuwar zuwa ganin katafaren gidan da Aminu Saira ya gina

Da yawa na ta tururuwar zuwa ganin gidan da Malam Aminu Saira ya gina.

Gidan malam Aminu Saira ya dauki hankula sosai musamman a kafafen sada zumunta inda akai ta cece-kuce akai.

An ga yanda aka shirya wata Qarya-Qaryar Liyafa dan murnar gina gidan.

Naziru Sarkin Waka dan uwa ga Aminu Saira na daga cikin wanda suka je ganin Gidan.

@mailafiyasairamovies

#sarkin waka ya kawo ziyara#tiktok #tarandingvideo #shire #likes @Na zakiya🍱🍝 @official_nasir_autanwaka @ELHAJ🇳🇪🇫🇷

♬ original sound – U. M. A NA SARKIN WAKA
Karanta Wannan  Yadda Mala’iku Suka Kai Ni Aljannah Har Na Gana Da Tsohon Abokina Kafin Na Dawo, Inji Godwin Ugeelu Bayan Gawarsa Ta Miƙe A Jihar Nassarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *