Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Soja Boy yayi rawar sabuwar wakarsa da fararen fata

Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy yayi rawar sabuwar wakarsa da Fararen fata.

Wakarsa me suna Habibi an ganshi yana rerata tare da wasu fararen fata inda suke rawa tare.

A baya dai Soja Boy yayi wannan wakar tare da wasu Shahararrun mata a Arewa.

https://www.tiktok.com/@officialsojaboyy/video/7585259215481195797?_t=ZS-92LcNtBhKy0&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mijina bai iya soyayya ba, ko Kis bai taba min ba tunda muka yi aure, kullun kawai saidai ya zo yace in bude mai>>Matar aure ta kaiwa Fasto karar Mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *