
Malamin Kirista, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, Musulmai ba zasu biya kudin Harajin da shugaba Tinubu zai saka ba.
Yace su Kirista ne kadai za’a bari da biyan Harajin.
Ya bayyana cewa ko gwal da sauran ma’adanan kasa da ake hakowa a Arewa Gwamnati bata amfana dashi amma Man Fetur da ake hakowa a kudu, kowa na amfana dashi.