Tuesday, August 11
Shadow

Basaraken kudancin Najeriya, Olu of Warri kenan a wannan Bidiyon yake tafiya akan Scooter

Basaraken Kudancin Najeriya, Olu of Warri ya dauki hankula bayan da aka ganshi yana tafiya akan Scooter.

Da yawa sun yi mamakin ganin Sarki akan Scooter.

Amma da yake matashine, abin ya masa kyau.

Karanta Wannan  Zamu fitar da matasa miliyan 50 daga Talauci>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *