Monday, December 22
Shadow

Tsohon Bidiyon Shugaba Tinubu yana cewa idan bai samar da wutar lantarki a mulkinsa na farko ba kada a sake zabeshi ya jawo cece-kuce

Tsohon Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a yayin da yake yakin neman zabe a 2023 yana cewa idan bai samar da wutar lantarki kada a zabeshi ba ya jawo cece-kuce.

An ga Bidiyon a kafafen sadarwa inda Tinubu kuma yake cewa, mutane ba zasu rika biyan kudin wuta da Bill ba.

Saidai yanzu gashi har an ci sama da rabin mulkinsa amma babu abinda ya canja.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Shugaba Tinubu yayi subutar baki yace tsohon shugaban APC Dr. Rabiu Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *