Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Tana Azumin watan Ramada duk da ita ba Musulma bace

Wannan baturiyar ta bayyana cewa, tana yin Azumin watan Ramadana dun da cewa ita ba musulma bace.

Tace tana yi ne dan taya abokanta musulmai.

Tace a shekarar data gabata ma ta yi.

Inda tace a yanzu tana gwadawa ta ga guda nawa zata iya yi.

Karanta Wannan  Fadar shugaban kasa tace ba zata yafewa Peter Obi ba saboda cewar da yayi da shine shugaban kasa zai amince Amirka ta kawo Khari Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *