
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranekun 25, 26 ga watan Disamba a matsayin Hutun Kirsimeti da kuma 1 ga watan Janairu a matsayin hutun sabuwar shekara.
Hakan na zuwane yayin da Kiristoci ke shirye-shiryen bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara.