
Malam ya bayyanawa Hajiya A’isha Buhari, matar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa, da irin wannan halin nata, dole ko me aka cewa Buhari zata mai ya yadda.
Yace An yi shuwagabannin kasashe da yawa a baya amma babu wanda iyalansa suka fito suka masa irin wannan tonin Asirin sai su.
Yace kuma har Musulunci ma ta ciwa mutumci wadannan kalaman da ta yi.
Malam yace gaskiya hakan sam bai dace ba.