
An ga Bidiyon kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio na tafiya da kyar.
Bidiyon an daukeshi ne yayin da Akpabio ya je wajan nadin sarautar da akawa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.
A baya dai Sahara reporters ta ruwaito cewa, Godswill Akpabio ya yanke jiki ya fadi an fita dashi zuwa kasar Ingila, amma ya musanta hakan.