Wednesday, December 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu muna neman Ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam kuma ko wanda ba Musulmi ba sai sun amfana da cetonsa>>Inji Malam a matsayin martani ga Dr. Hussain Kano

Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano Martani kan kalaman da yayi cewa baya son Allah ya kaishi matsayin da sai ya nemi ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ranar Tashin Qiyama.

Malam yace ceto kala’kala ne kuma ko wadanda ba musulmai ba, zasu amfana da ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malam yace kuma su suna neman ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malam ya kara da cewa kuma Dr. Hussain Kano ba malami bane.

Karanta Wannan  Ji Dalilai huɗu da suka sa Dangote ya rage farashin man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *