Thursday, December 25
Shadow

Hattara: Musulmai da yawa na cin Alade ba tare da sun sani ba, inji Malam Triumph

Malam Lawal Triumph ya bayyana cewa, ya ji wani malami na wa’azin cewa akwai wani abu da ake sayarwa wanda da Alade ake yinsa kuma mutanen mu musulmai na ci.

Yace amma malamin bai fito da abin fili ba watakila saboda yana tsoron kada kamfanin su kaishi kara ne.

Malam yace tun da dai ba da sanin mutane ke ci ba, basu da laifi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Zan mayar da matatar man fetur dina me fitar da ganga Miliyan 1.4 na man fetur kullun maimakon ganga 650,000>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *