Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya bayyana cewa, cin abincin Kirsimeti Halalne.
Ya bayyana cewa ya ji karatu a wajan malam Ibrahim Kalil.
Yace abincin indai halal ne a cishi to dan an baiwa mutum da Kirsimeti zai iya ci.