Tuesday, May 19
Shadow

Cin Abincin Kirsimeti Halal ne>>Inji Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad

Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya bayyana cewa, cin abincin Kirsimeti Halalne.

Ya bayyana cewa ya ji karatu a wajan malam Ibrahim Kalil.

Yace abincin indai halal ne a cishi to dan an baiwa mutum da Kirsimeti zai iya ci.

Karanta Wannan  Ban taba ganin Azzalumai irin su Atiku da Kwankwaso, da El-Rufai ba, Ta yaya zasu zo su iskeni a gidana suce zasu yi fada dani kuma su yi nasara>>Inji Wanda yace shine shugaban ADC ba David Mark ba watau Nafiu Bala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *